ALH: 209: HAUSA RITES
OF PASSAGE
Note: This course is geared towards examining the details of the
life of the Hausa people especially with regards to ceremonies or events that
mark important stages in the lives of individuals, of which the major ones are
marriage, birth, and death.
Tsokaci: Wannan kwas ya ta’allaƙa ne kan nazartar rayuwar Hausawa. Kwas ɗin ya mayar da
hankali kan muhimman matakan rayuwa musamman aure da haihuwa da kuma mutuwa. A ƙasa an ba da samfurin yadda za a iya tunkarar kwas ɗin.
KASHI NA FARKO
GABATARWA
1.0 Shimfiɗa
1.1 Manufa
1.2 Amfanin Nazararin Matakan Rayuwa
1.3 Naɗewa
KASHI NA BIYU
AURE
2.0 Shimfiɗa
2.1 Ma’anar Aure
2.1.1 Ma’anar Aure a Gargajiyance
2.1.2 Ma’anar Aure Bayan Zuwan
Musulunci
2.1.3 Ma’anar Aure a Duniyar Yau
2.2 Matakan Aure a Gargajiyar Bahaushe
2.3 Matakan Aure Bayan Zuwan Musulunci
2.4 Tasirin Zamani da Auren Bahaushe a
Yau
2.5 Ire-Iren Auren Hausawa
2.6 Aure a Tunanin Bahaushe
2.7 Naɗewa
KASHI NA UKU
HAIHUWA
3.0 Shimfiɗa
3.1 Ma’anar Haihuwa
3.2 Haihuwa da Tanade-Tanadenta a
Bahaushiyar Al’ada
3.3 Tanade-Tanaden Haihuwa Bayan Zuwan
Musulunci
3.4 Zamani da Tanade-Tanaden Haihuwa
3.5 Naɗewa
KASHI NA HUƊU
MUTUWA
4.0 Shimfiɗa
4.1 Ma’anar Mutuwa
4.2 Bahaushe da Mutuwa Kafin Zuwan
Musulunci
4.3 Bahaushe da Mutuwa Bayan Zuwan
Musulunci
4.4 Bahaushe da Mutuwa a Duniyar Zamani
4.5 Naɗewa
Manazarta
Abdullahi, I. S. S. (2008). Jiya ba
Yau ba: Waiwaye a Kan Al’adun Matakan Rayuwar Maguzawa na Aure da Haihuwa da
Mutuwa. Kundin digiri na uku wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya,
Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Abu, M. (1985). Al’adun Aure da
Canje-canjensu a Katsina. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen
Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Alhassan, M. (1994).
Bambance-bambancen Al’adun Bikin Aure tsakanin Al’ummar Hausawa Da Yarabawa.
Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar
Bayero, Kano.
Bakura, A. R. (2003). Gurbin Kishi a
Adabin Hausa: Tsokaci Kan Zube da Waƙoƙin Baka. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan
Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Ɓatagarawa, S. A. (2010). Nason Wasu Al’adu a Kan Na Hausawa Mazauna Lokoja.
Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar
Bayero, Kano.
Bunza, D. B. (2013). Zama da Maɗaukin Kanwa ke Sa Farin Kai: Nason Baƙin Al’adu Cikin Al’adun
Auren Hausawa. Muƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na ƙasa a Sashen Harusnan Nijeriya,
Jami’ar Ummaru Musa ‘Yar’aduwa.
Dikko, I. da Macciɗo, U. (1991). Ƙamusun Adon Maganar Hausa. Zaria: Northern Nigerian Publishing
Company.
Faruk, S. I. (2011). Tasirin Aikin
Gwamnati A Kan Matan Auren Hausawa A Jihar Katsina. Kundin digiri na biyu wanda
aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.
Funtuwa, A. I. da Gusau, S. M.
(2010). Al’adun da Ɗabi’un Hausawa da Fulani. Kaduna: El-Abbas Printers and Media Concept.
Gada, N. M. (2014). Kutsen Baƙin Al’adu Cikin Hidimar
Aure A Sakkwato. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan
Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Gusau, U. G. (2012). Bukukuwan
Hauswa. Gusau: Ol-Faith Prints.
Gwarjo, Y. T. da wasu (2005).
Aure a Jihar Katsina. London: Oɗford Uniɓersity Press.
Hassan, B. Y. (2013). Nason Baƙin Al’adu Kan Al’adun
Aure Da Haihuwa Da Mutuwa Na Hausawa. Muƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na ƙasa a Sashen Harusnan
Nijeriya, Jami’ar Ummaru Musa ‘Yar’aduwa.
Ibrahim, M. S. (1985). Auren
Hausawa: Gargajiya da Musulunci. Kano: Shoguna Commercial Press.
Ibrahim, M. S. (1985). Auren
Hausawa: Gargajiya Da Musulunci. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a
Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.
Ibrahim, S. M. (1981). Auren
Hausawa. Zaria: Ahmadu Bello Uniɓersity Press.
Ingawa, Z. S. (2012). Tasirin Sauye
Sauyen Zamni A Kan Rayuwar Matan Hausawa A Katsina Daga 1960 Zuwa 2010. Kundin
digiri na uku wanda aka gabatar a Sashen Harunan Nijeriya, Jami’ar Bayero,
Kano.
Muhammad, T. A. (1998). Aure Da Buki
A Ƙasar Hausa. Kano: Ɗan Sarkin Kura Publishers Ltd.
Rambo, I. (2007). Nazari Kan Wasu Keɓaɓɓun Al’adun Auren Hauswa Da Na Dakarkari. Kundin digiri na biyu wanda aka
gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
S/Tudu, H. Z. (1987). Tasirin Zamani
A Kan Al’adun Aure A Ƙasar Sakkwato. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan
Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Sa’id, B. da wasu, (editoci). Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero Kano. Zariya: Ahmadu Bello Uniɓersity Press Limited.
Sani, U. S. (1997). Zamani Riga Ne:
Sababbin Al’adun A Lokacin Bukukuwan Auren Hausawa A Garin Sakkwato. Kundin
digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu
Danfodiyo, Sakkwato.
Umar, K. F. (2004). Tasirin Al’adun
Hausawa A Kan Na Dakarkari Daga 1800-2000. Kundin digiri na biyu wanda aka
gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.
Umar, K. F. (2007). Tasirin Zamani
Kan Ire-iren Auren Hauswa. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Jami’ar
Maiduguri.
Usman, H. S. (2014). Bokanci A
Finafinan Hausa Na Zamani Daga 1990-2012. Kundin digiri na biyu wanda aka
gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Yaro, A. (1994). Jirwayen Al’adun
Hausawa A Kan Fulanin Yola. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen
Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.